Hausa Bible
Kolosiyawa 3:5
Saboda haka, sai ku kashe halin shaˈawace-shaˈawacen duniya a zuciyarku, wato iskanci, da aikin lalata, da muguwar shaˈawa, da mugun hali, da kuma kwaɗayi, wanda shi ma bautar gumaka ne.
Open Bible readerHausa Bible
Saboda haka, sai ku kashe halin shaˈawace-shaˈawacen duniya a zuciyarku, wato iskanci, da aikin lalata, da muguwar shaˈawa, da mugun hali, da kuma kwaɗayi, wanda shi ma bautar gumaka ne.
Open Bible reader