Skip to content

Hausa Bible

Kolosiyawa 3:1

Tun da yake Allah ya tā da ku da rai tare da Almasihu, sai ku sa ido a kan abubuwan nan da suke sama, inda Almasihu yake, yana kuwa a zaune a hannun dama na Allah.

Open Bible reader