Skip to content

Hausa Bible

Kolosiyawa 2:16

Saboda haka, kada ku bar wani yă ba ku laifi a kan abin da kuke ci, ko abin da kuke sha, ko kuma a kan rashin kiyayewar wani biki, ko Bikin Sabon Wata, ko hutu a Ranar Hutu ta Mako.

Open Bible reader