Hausa Bible
Kolosiyawa 1:9
Shi ya sa tun lokacin da muka ji labarin, ba mu fasa yin adduˈa dominku ba, muna roƙon Allah yă cika ku da sanin nufinsa tare da cikakkiyar hikima ta Ruhu da fahimta.
Open Bible readerHausa Bible
Shi ya sa tun lokacin da muka ji labarin, ba mu fasa yin adduˈa dominku ba, muna roƙon Allah yă cika ku da sanin nufinsa tare da cikakkiyar hikima ta Ruhu da fahimta.
Open Bible reader