Skip to content

Hausa Bible

Kolosiyawa 1:11

Bari Allah yă ƙarfafa ku da dukan ƙarfin da ya fito daga ƙarfinsa mai ɗaukaka, domin ku jimre a kan kowane abin da ya faru, kuna haƙuri cikin farin ciki,

Open Bible reader