Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 9:31

Saˈan nan ne jamaˈar masu bi na dukan yankin Yahudiya, da Galili, da Samariya, ta sami zaman salama. Jamaˈar masu bi ta sami ƙarfi ta kuma ƙaru sosai ta wurin taimakon Ruhu Mai Tsarki, yayin da take rayuwa a cikin tsoron Ubangiji.

Open Bible reader