Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 9:11

Sai Ubangiji ya ce masa, “Tashi ka tafi titin nan da ake ce da shi Miƙaƙƙe, ka je gidan Yahuda, ka tambaya ko akwai wani mutumin Tarsus, mai suna Shawulu. Ga shi nan yana adduˈa a wurin.

Open Bible reader