Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 9:10

To, akwai wani mai bi a Dimashƙu, mai suna Hananiya. Ubangiji ya yi masa magana cikin ruˈuya ya ce, “Hananiya!” Shi kuwa ya amsa, “Ga ni, ya Ubangiji.”

Open Bible reader