Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 8:27
Sai ya tashi ya tafi. Sai ga wani mutumin Itiyofiya wanda shi bābā ne, wato an dandaƙe shi, mai babban matsayi a mulkin Kandis, sarauniyar Itiyofiya. Shi ne kuma maˈajin sarauniyar. Ya zo Urushalima ne domin yă yi sujada.
Open Bible reader