Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 8:1

Shawulu kuwa ya goyi bayan kisan Istifanus. A ranar nan kuwa, wani babban tsanani ya fāɗa wa jamaˈar masu bin da take a Urushalima. Duk aka warwatsa ta a yankin Yahudiya da na Samariya, sai dai manzannin ne kawai suka rage.

Open Bible reader