Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 7:6
Allah kuwa ya faɗa cewa, zuriyar Ibrahim za su yi baƙunci a wata ƙasa, mutanen ƙasar kuwa za su mai da su bayi, za su ba su wahala har shekara ɗari huɗu.
Open Bible readerHausa Bible
Allah kuwa ya faɗa cewa, zuriyar Ibrahim za su yi baƙunci a wata ƙasa, mutanen ƙasar kuwa za su mai da su bayi, za su ba su wahala har shekara ɗari huɗu.
Open Bible reader