Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 7:5
Amma kuwa Allah bai ba shi gādon ƙasar ba, ko da taki ɗaya. Sai dai ya yi masa alkawari zai sa ƙasar ta zama tasa, shi da zuriyarsa da za su zo bayansa, ko da yake ba shi da yaro a lokacin.
Open Bible readerHausa Bible
Amma kuwa Allah bai ba shi gādon ƙasar ba, ko da taki ɗaya. Sai dai ya yi masa alkawari zai sa ƙasar ta zama tasa, shi da zuriyarsa da za su zo bayansa, ko da yake ba shi da yaro a lokacin.
Open Bible reader