Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 7:45

Tentin nan ne kakanninmu suka gāda, suka kuma kawo a ƙasar nan a zamanin Yoshuwa, saˈad da suka karɓi ƙasar a hannun alˈumman da Allah ya kora a idonsu. Tentin nan kuwa yana nan har zuwa zamanin Dawuda.

Open Bible reader