Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 7:43
Ai, da tentin gunki Molek kuka dinga yawo, da tauraron gunkinku Refan, wato, gumakan nan da kuka yi don ku yi musu sujada. Ni kuwa zan kawar da ku can gaba da Babila.’
Open Bible readerHausa Bible
Ai, da tentin gunki Molek kuka dinga yawo, da tauraron gunkinku Refan, wato, gumakan nan da kuka yi don ku yi musu sujada. Ni kuwa zan kawar da ku can gaba da Babila.’
Open Bible reader