Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 7:42

“Saboda haka Allah ya juya musu baya, ya miƙa su ga bautar rana da wata da taurarin sama. Wannan ya yi daidai da abin da yake a rubuce a littafin annabawa cewa, “ ‘Ku jamaˈar Israˈila, ni ne kuka yanka wa dabbobi, kuka miƙa wa hadaya, har shekara arbaˈin a cikin daji?

Open Bible reader