Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 7:2

Sai Istifanus ya ce, “Ku ˈyanˈuwa da ubanni, ku saurare ni. Allah Maɗaukaki ya bayyana ga kakanmu Ibrahim saˈad da yake a ƙasar Mesofotamiya, tun bai zauna a Haran ba.

Open Bible reader