Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 6:7
Kalmar Allah kuwa sai ƙara yaɗuwa take yi. Yawan masu bi kuma a cikin birnin Urushalima sai ƙaruwa yake ta yi sosai, firistoci masu yawa sosai kuma suka karɓi bangaskiyar nan.
Open Bible readerHausa Bible
Kalmar Allah kuwa sai ƙara yaɗuwa take yi. Yawan masu bi kuma a cikin birnin Urushalima sai ƙaruwa yake ta yi sosai, firistoci masu yawa sosai kuma suka karɓi bangaskiyar nan.
Open Bible reader