Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 5:4
Kafin ka sayar ba taka ba ce? Bayan da ka sayar ma, ba a sa ka dole ka ba da kuɗin ba. Ta yaya ka yi wannan tunani a zuciyarka? Ai, ba mutum ka yi wa ƙarya ba, Allah ka yi wa.”
Open Bible readerHausa Bible
Kafin ka sayar ba taka ba ce? Bayan da ka sayar ma, ba a sa ka dole ka ba da kuɗin ba. Ta yaya ka yi wannan tunani a zuciyarka? Ai, ba mutum ka yi wa ƙarya ba, Allah ka yi wa.”
Open Bible reader