Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 5:21
Da suka ji haka, suka shiga Haikalin da sassafe, suna koyarwa. Saˈad da babban firist da waɗanda suke tare da shi suka taru, suka kira majalisa, da dukan shugabannin Israˈila, suka aika zuwa kurkuku a kawo manzannin.
Open Bible reader