Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 5:16

Mutane da yawa kuwa suka yi ta taruwa daga garuruwan da suke kewayen Urushalima, suna ta kawo marasa lafiya da waɗanda ƙazaman ruhohi suke ba su wahala, dukansu kuwa aka warkar da su.

Open Bible reader