Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 5:15

Har ma ya kai ga mutane suna fito da marasa lafiya titi-titi, suna shimfiɗa su a kan gadaje da tabarmi. Suna fata cewa idan Bitrus ya zo wucewa, ko inuwarsa ma ta bi ta kan waɗansunsu.

Open Bible reader