Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 4:27

“Gama hakika a birnin nan Sarki Hirudus da Buntus Bilatus sun haɗa kai tare da waɗanda ba Yahudawa ba, da jamaˈar Israˈila, suna gāba da Bawanka Yesu mai tsarki, wanda ka mai da shi Almasihu.

Open Bible reader