Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 4:16

suka ce, “Me za mu yi da mutanen nan? Don lallai dukan mazaunan Urushalima sun san cewa an yi wani babban aikin ban mamaki ta wurin mutanen nan, ba kuwa yadda za mu ce, ‘Ba haka ba ne.’

Open Bible reader