Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 4:13

To, da shugabannin suka ga ƙarfin halin Bitrus da Yohanna, suka kuma gane su marasa ilimi ne, talakawa kuma, sai suka yi mamaki, suka kuwa gane cewa dā manzannin suna tare da Yesu.

Open Bible reader