Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 3:22
Gama Musa ya ce, ‘Ubangiji Allahnku zai aika muku da wani annabi daga cikin ˈyanˈuwanku, kamar yadda ya aike ni. Dole ne ku saurari dukan abin da zai faɗa muku.
Open Bible readerHausa Bible
Gama Musa ya ce, ‘Ubangiji Allahnku zai aika muku da wani annabi daga cikin ˈyanˈuwanku, kamar yadda ya aike ni. Dole ne ku saurari dukan abin da zai faɗa muku.
Open Bible reader