Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 3:2

A ƙofar da ake ce da ita Kyakkyawar Ƙofa, akwai wani mutum wanda tun haifuwarsa shi gurgu ne. Kowace rana akan ɗauke shi zuwa ƙofar Haikali, domin yă roƙi sadaka daga wurin masu shiga.

Open Bible reader