Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 28:8

Baban Fubiliyus kuwa yana kwance yana fama da zazzaɓi da atini. Sai Bulus ya shiga wurinsa ya yi masa adduˈa, ya sa hannu a kansa, mutumin kuwa ya warke.

Open Bible reader