Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 28:25

Saboda haka ba su yarda da juna ba. Kafin su bar wurin sai Bulus ya yi musu magana ɗaya ya ce, “Ashe kuwa, Ruhu Mai Tsarki ya faɗa gaskiya, da ya yi wa kakanninku magana ta bakin annabi Ishaya cewa,

Open Bible reader