Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 28:21

Sai suka ce masa, “Mu dai ba mu sami wata wasiƙa daga yankin Yahudiya game da kai ba, ba kuwa wani ɗanˈuwanmu da ya zo nan ya kawo labarinka, ko yă faɗa wata magana marar kyau game da kai.

Open Bible reader