Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 28:17

Bayan kwana uku, Bulus ya kira manyan Yahudawa. Da suka taru sai ya ce musu, “Ku ˈyanˈuwa, ko da yake ban yi wa jamaˈarmu wani laifi ba, ko laifi game da alˈadun kakanninmu, duk da haka an kama ni a Urushalima aka ba da ni ga Romawa a ɗaure.

Open Bible reader