Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 27:9
Da yake an ɓata lokaci da yawa, tafiyar ma ta zama da hatsari, gama a lokacin ne shekara ta yi nesa har azumi na Ranar Ɗaukar Alhakin Zunubi ta wuce. Sai Bulus ya ba su shawara
Open Bible readerHausa Bible
Da yake an ɓata lokaci da yawa, tafiyar ma ta zama da hatsari, gama a lokacin ne shekara ta yi nesa har azumi na Ranar Ɗaukar Alhakin Zunubi ta wuce. Sai Bulus ya ba su shawara
Open Bible reader