Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 27:7
Muka yi kwana da kwanaki muna tafiya a hankali, har da kyar muka kai kusa da garin Kinidus. Da iska ta hana mu ci gaba, sai muka zagaya gefen da ba iska, wato ta bayan tsibirin Kirit kusa da Salmoni.
Open Bible reader