Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 27:33
Da gari ya kusan wayewa, sai Bulus ya roƙe su su ɗan ci abinci, ya ce, “Yau fa, kwana goma sha huɗu ke nan kuke zaman tsammani, ba ku ci wani abu ba.
Open Bible readerHausa Bible
Da gari ya kusan wayewa, sai Bulus ya roƙe su su ɗan ci abinci, ya ce, “Yau fa, kwana goma sha huɗu ke nan kuke zaman tsammani, ba ku ci wani abu ba.
Open Bible reader