Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 26:7
Alkawarin nan ne zuriyarmu goma sha biyu suka sa rai za su ga cikarsa, har suna ƙoƙari suna bauta wa Allah dare da rana. Ya sarki, saboda na sa zuciya ga cikar alkawarin nan ne Yahudawa suke ganin laifina fa!
Open Bible reader