Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 26:22

Amma Allah ya taimake ni har zuwa yanzu, shi ya sa ina nan ina yin shaida ga manya da ƙanana. Ba wani abu dabam da nake faɗa, sai dai abin da annabawa da Musa suka ce zai faru,

Open Bible reader