Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 26:20

Na fara yi wa mutanen Dimashƙu waˈazi, saˈan nan na yi ga mutanen Urushalima da koˈina a yankin Yahudiya, saˈan nan kuma na yi wa waɗanda ba Yahudawa ba cewa su tuba su juyo ga Allah, su kuma yi abubuwan da za su nuna sun tuba.

Open Bible reader