Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 26:18

domin ka buɗe musu idanu, su juyo daga duhu zuwa haske, daga kuma ikon Shaiɗan zuwa ikon Allah. Ta haka za su sami gafarar zunubai, da kuma gādo tare da dukan waɗanda suka zama masu tsarki saboda sun ba da gaskiya gare ni.’ ”

Open Bible reader