Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 26:14

Da dukanmu muka fāɗi a ƙasa, sai na ji wata murya tana ce mini da yaren Ibraniyanci, ‘Shawulu, Shawulu, don me kake tsananta mini? Kana ba kanka wahala ne da kake gāba da ni.’

Open Bible reader