Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 25:9

Amma Festus yana so ya faranta wa Yahudawa rai, ya tambayi Bulus, “Ko ka yarda ka je Urushalima a yi maka shariˈa a gabana a can game da waɗannan abubuwa?”

Open Bible reader