Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 25:26
Amma ba ni da wata tabbatacciyar maganar da zan rubuta wa mai girma sarkin Roma a kansa. Saboda haka na kawo shi gabanku, musamman gabanka, Sarki Agiriffa, domin bayan da muka bincike shi, ko zan sami abin da zan rubuta.
Open Bible reader