Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 25:16
Amma na gaya musu cewa mu Romawa ba mu saba yi wa mai laifi shariˈa ba, sai an kawo shi a gaban masu ƙararsa fuska da fuska, sai an kuma ba shi zarafi domin yă kāre kansa game da ƙarar da aka yi.
Open Bible readerHausa Bible
Amma na gaya musu cewa mu Romawa ba mu saba yi wa mai laifi shariˈa ba, sai an kawo shi a gaban masu ƙararsa fuska da fuska, sai an kuma ba shi zarafi domin yă kāre kansa game da ƙarar da aka yi.
Open Bible reader