Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 24:23
Sai Felis ya umarci babban sojan Roma yă yi gadin Bulus, amma kada yă matsa masa da yawa, kada kuma yă hana abokansa zuwa wurinsa su biya masa bukatunsa.
Open Bible readerHausa Bible
Sai Felis ya umarci babban sojan Roma yă yi gadin Bulus, amma kada yă matsa masa da yawa, kada kuma yă hana abokansa zuwa wurinsa su biya masa bukatunsa.
Open Bible reader