Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 24:2

Aka shigo da Bulus, sai Tartulus ya fara kai ƙarar Bulus a gaban gwamna ya ce, “Maigirma, ta wurin hikimarka ne aka kyautata zaman jamaˈarmu, kuma saboda kana da hangen nesa, shi ya sa an yi gyare-gyare masu yawa waɗanda suka kyautata zaman jamaˈarmu.

Open Bible reader