Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 24:19

Amma akwai waɗansu Yahudawa daga ƙasar Asiya da suke a wurin, su ne kuwa ya kamata su zo nan gabanka su yi ƙarata idan suna da wata magana game da ni.

Open Bible reader