Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 24:18

Ina cikin yin haka sai suka same ni a Haikali. Na gama tsabtace kaina, ba na kuwa tare da wani taro, ban kuwa tā da hankalin jamaˈa ba.

Open Bible reader