Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 24:14

Abu ɗaya ne na yarda da shi, shi ne ina bin Allah na kakanninmu ta Hanyar nan da waɗannan suke ce da ita ‘ƙungiyar ƙarya’, ina kuma gaskata dukan abin da yake a rubuce bisa ga Koyarwar Musa da kuma littattafan annabawa.

Open Bible reader