Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 24:10

Da gwamna ya ba Bulus zarafi yă yi magana, sai Bulus ya amsa ya ce, “Zan kāre kaina da farin ciki, tun da na sani ka yi shekaru da yawa kana shariˈar jamaˈar nan.

Open Bible reader