Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 23:21
Amma kada ka yarda musu, don fiye da mutum arbaˈin daga cikinsu suna nema su kashe shi, sun kuma yi rantsuwa cewa ba za su ci ba, ba za su sha ba sai sun kashe shi. Yanzu kuwa a shirye suke, suna jira ne kawai ka yarda.”
Open Bible reader