Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 23:20
Saurayin ya ce, “Shugabannin Yahudawa sun shirya za su roƙe ka ka kai Bulus majalisa gobe, kamar suna so su ƙara bincike maganarsa sosai.
Open Bible readerHausa Bible
Saurayin ya ce, “Shugabannin Yahudawa sun shirya za su roƙe ka ka kai Bulus majalisa gobe, kamar suna so su ƙara bincike maganarsa sosai.
Open Bible reader