Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 23:18
Sai babban sojan Roma ya ɗauki saurayin ya kai shi wurin shugaban. Babban sojan Roma ya ce, “Ɗan kurkukun nan Bulus, ya kira ni, ya roƙe ni in kawo saurayin nan a wurinka, don saurayin yana da abin da zai gaya maka.”
Open Bible reader